IQNA

Nasarar Masar Wani Babban Sauyi Ne A Duniyar Musulunci

12:49 - May 26, 2011
Lambar Labari: 2128787
Bangaren siyasa :babban sakataren cibiyar kusanci a tsakanin mazhabobi ya yi nuni da babbar rawar da al'ummar kasar Masar suka taka a nasarar da kasar ta samu a cikin sauyeyen duniyar msulmi da cewa; Amerika da burinta na shaidanci ta kafa gwamnatin mamaye ta Isra'ila a tsakiyar duniyar musulmi domin wargaza hadin kan musulmi.




Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; babban sakataren cibiyar kusanci a tsakanin mazhabobi ya yi nuni da babbar rawar da al'ummar kasar Masar suka taka a nasarar da kasar ta samu a cikin sauyeyen duniyar msulmi da cewa; Amerika da burinta na shaidanci ta kafa gwamnatin mamaye ta Isra'ila a tsakiyar duniyar musulmi domin wargaza hadin kan musulmi.Amma yadda ake samin sauyi a tsakanin kasashen musulmi da kuma yadda musulmi suka fara tashi daga barci ko shakka babu zai taimaka da wajan kawo karshen wannan cin kashi da ake yi wa musulmi da kuma kawo karshen zalunci da danniya na tsawon shekaru.


798557

captcha