IQNA

Baje Koli Kan Hakkokin Mata A Kundin Tsarin Mulkin Iran A Tailand

Bangaren al'adu da fasaha; adaidai lokacin tunawa da zagayowar ranar haifuwar fiyayyar matan duniya Fatima Zahra (AS) da kuma wannan rana ta mata an baje koli kan hahhkokinmata a cikin kundin tsarin mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran kuma an baje kolin littafai a ranar biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a Bankuk.



Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; adaidai lokacin tunawa da zagayowar ranar haifuwar fiyayyar matan duniya Fatima Zahra (AS) da kuma wannan rana ta mata an baje koli kan hahhkokinmata a cikin kundin tsarin mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran kuma an baje kolin littafai a ranar biyu ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a Bankuk. Littafai da daman e aka bajekolinsu da suke bayanai kan lamurra da dama musamman kan hakkokin mata da kuma zamantaewarsu.


798261