IQNA

Tuni Da Zagayowar Ranar Shahadar Fatima (AS) A Azarbaijan

17:08 - May 29, 2011
Lambar Labari: 2130357
Bangaren siyasa da zamantakewa;a ranar uku ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamnsiya a jamhuriyar Azarbaijan a garuruwa daban daban da kauyuka an gudanar da tarurrukan tuni da zagayowar ranar da Fatimatul Zahra (AS) ta yi shahada.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a ranar uku ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamnsiya a jamhuriyar Azarbaijan a garuruwa daban daban da kauyuka an gudanar da tarurrukan tuni da zagayowar ranar da Fatimatul Zahra (AS) ta yi shahada.A wajan gudanar da wannan zaman makokin tunawa da ranar shahadar Fatima Zahra (AS) malaman addini sun gabatar da jawabai masu gamsarwa da kuma kawo tarihin shugabar matan duniya diyar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.


798604
captcha