Bangaren siyasa da zamantakewa:zaman karawa juna sani kan kyawawan dabi'u na musulunci na musamman ga mata musulmi a a kauyen Babayurrt na jamhuriyar Dagistan da aka gudanar a ranar daya ga watan Khurdad na sheakar ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; zaman karawa juna sani kan kyawawan dabi'u na musulunci na musamman ga mata musulmi a a kauyen Babayurrt na jamhuriyar Dagistan da aka gudanar a ranar daya ga watan Khurdad na sheakar ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.Kimanin mata dari biyar musulmi da ke aiki a ma'aikatu da kkuma suke yin hidima ga yan uawnsu musulmi suka halarci wannan taro inda suka saurari jawabai masu gamsarwa da kuma gabatar da bayanai na fadakarwa ga sauran yan uwansu mata musulmi kan kyawawan dabi'u na musulunci da kuma yadda za su aikata su a aikace.
799126