Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci na kasar Faransa za su gudanar da zamansu na shekara-shekara a cikin makonni biyu masu zuwa a birnin Alsace na gabacin kasar Faransa, da nufin yin bitar muhimman ayyukansu da suke gudanarwa a yankunan kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya naklalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na trouvetamosquee an bayyan acewa, mabiya addinin muslunci na kasar Faransa za su gudanar da zamansu na shekara-shekara a cikin makonni biyu masu zuwa a birnin Alsace na gabacin kasar Faransa, da nufin yin bitar muhimman ayyukansu da suke gudanarwa a yankunan kasar musamman ma a yankunan gabaci.
Mabiya addinin mulsunci a kasar Faransa dai sun jima suna kokaawa da kan yadda suke fuskantar matsaloli daga mutanen kasar wadanda ba su da addini ko suke raya bin addinin kiristanci, amma kuma a lokaci guda suke kyamar addinin musulunci wanda shi ne addini na biyu ta fuskacin yawan mabiya acikin kasar baki daya, abu mafi muni shi ne yadda shi kansa shugaban kasar ba ya boye adawarsa kan addinin muslunci.
Mabiya addinin muslunci na kasar Faransa za su gudanar da zamansu na shekara-shekara a cikin makonni biyu masu zuwa a birnin Alsace na gabacin kasar Faransa, da nufin yin bitar muhimman ayyukansu da suke gudanarwa a yankuna.
800196