Bangaren siya : tsohon ministan harkokin wajan jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi nuni da abubuwan da ma'abuta girman kai na duniya ke cewa cewa ana rushe al'adu a duniyar musulmi ya nacewa kan cewa wadanda ake haifarsu musulmi da tashi a cikin riko da addinin musulunci ana tauye masub al'adu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: tsohon ministan harkokin wajan jamhuriyar musulunci ta Iran ya yi nuni da abubuwan da ma'abuta girman kai na duniya ke cewa cewa ana rushe al'adu a duniyar musulmi ya nacewa kan cewa wadanda ake haifarsu musulmi da tashi a cikin riko da addinin musulunci ana tauye masub al'adu. Muttaki Manuceher tsohon ministan harkokin wajan na jamhuriyar musulunci ta Iran a marecen ranar tara ga watan khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a wani taro da aka shirya kan mahangar hakkoki da siyasa ta kisan gilla a kasar Bahrain a karamar jami'ar kula da hakkoki da dokoki a jami'ar Tehran ya yi nuni da tarihin shekarun baya na kasar Bahrain da cewa;na makircin yan mulkin mallakar Ingila da suka mamaye kasar baharain da kuma yadda a tun wancan lokaci suke kokarin rarraba al'ummo da ke rayuwa tare da kuma dana bam na haddasa rikici a tsakanin al'ummomi da danne su a duk lokacin da suka ga dama da hana su neman yanci da hakkokinbsu.
801058