Bangaren siyasa da zamantakewa;a ranar tara ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a masallacin Lana na kasar Tailand an gudanar da wani bincike na ilimi da nazari ga matasa musulmi domin ya taimaka masu yada addini da wayar da kai .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar tara ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a masallacin Lana na kasar Tailand an gudanar da wani bincike na ilimi da nazari ga matasa musulmi domin ya taimaka masu yada addini da wayar da kai . Wannan bincike da nazari na ilimi da kuma masanyar bincike na ilmi zai taimaka matuka gaya wajan habaka ilimi dam asana a wannan kasa da kuma hakan zai taimaka da kara ma masu yadda addini karfin guiwa ci gaba da yadda addini da ilimi a tsakanin matasa da al'umma.
801027