Bangaren kasa da kasa: bayan da musulmi sun nuna adawa da bacin ransu a kasar Beljuim ,kasuwar saida kayayyaki ta Carrefour da ke kasashen Beljuim da Faransa sun dakatar da saida kailen shafe doda na takarda da aka ci fuska da mutuncin abubuwa masu daraja na musulmi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; bayan da musulmi sun nuna adawa da bacin ransu a kasar Beljuim ,kasuwar saida kayayyaki ta Carrefour da ke kasashen Beljuim da Faransa sun dakatar da saida kailen shafe doda na takarda da aka ci fuska da mutuncin abubuwa masu daraja na musulmi. Musulmi a kasar ta Beljuim ta nuna bacin raid a nuna adawa a fili kan yadda a wannan kailen aka ci mutunci da cin fuskar abubuwa mausu kima da daraja na musulmi da kuma hakan ke zaman wani mataki na takalar fada a fili karara.
801471