Bangaren kasa da kasa, an sanar da sunayen wadanda za su shiga gasar hardar kur’ani mai tsarki ta mata da za a gudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na jaridar Alittihad an bayyana cewa, an sanar da sunayen wadanda za su shiga gasar hardar kur’ani mai tsarki ta mata da za a gudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a karoo na shida a birnin.
Wannan cibiyar dai tana daya daga cikin manyan cibiyootin addinin musulunci a kasar hadaddiyar daular larabawa da suke gudanar da ayyuka a bangarori daban-daban na musulunci, musamman ma bangaren shirya gasar karatu ko hardar kur’ani a kasar.
An sanar da sunayen wadanda za su shiga gasar hardar kur’ani mai tsarki ta mata da za a gudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a kasar.
801564