IQNA

Taron Al'adu Na Girmama Marigayi Imam Khomeini ® A Baku

Bangaren al'adu da fasaha: a daidai wannan lokaci na tunawa da zagayowar rasuwar imam Khomeini ® muassishin juyin juya halin musulunci a Iran tun ranar sha hudu ga wtan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Baku fadar mulkin jamhuriyar Azarbaijan aka fara gudanar da taron al'adu na girmama wannan bawon Allah.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa' a daidai wannan lokaci na tunawa da zagayowar rasuwar imam Khomeini ® muassishin juyin juya halin musulunci a Iran tun ranar sha hudu ga wtan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Baku fadar mulkin jamhuriyar Azarbaijan aka fara gudanar da taron al'adu na girmama wannan bawon Allah. Irin wannan taron an gudanar da irinsa a kasashe da dama na duniya musamman a nan jamhuriyar musuluinci ta Iran na girmamwa da kuma tuni da aikin alheriri da rayuwar imam Khomeini (AS) wanda ya assasa juyin juya halin musulunci a Iran da kuma wannan haske ya haskaka duniya da al'ummomi da ake zalunta a fadin duniyar da zalunci da babakere ya mamaye ta.

803724