Bangaren internet: an watsa hotunan jawabin da jagoran juyin juya halin musulunci ya gabatar a makaddin imam Khomeini ® a ranar da aka gudanar da gagaramintaron tunawa da zagayowar ranar rasuwar imam Khomeini ® mu'assashin juyin juya halin musulunci a Iran kuma ofishin jagora ne mai tattara bayanansa ya watsa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa' an watsa hotunan jawabin da jagoran juyin juya halin musulunci ya gabatar a makaddin imam Khomeini ® a ranar da aka gudanar da gagaramintaron tunawa da zagayowar ranar rasuwar imam Khomeini ® mu'assashin juyin juya halin musulunci a Iran kuma ofishin jagora ne mai tattara bayanansa ya watsa.Tuni wannan jawabi na jagoran juyin juya halin musuluncin ya samu karbuwa daga mutane da dama masu yuwan gasket da suka saurari wannan jawabi na tarihi mai cike da darasi da koyarwa ta ilimi da nazari.
803744