Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a karon farko a lardin Lootahgroup za a gina wata hotel ta farko ta musulmi a Cana da za ta samu kulawa da sa idon ofishin da ke kula da Hotel hotel a hadeddiyar daular larabawa. Wannan Hotel it ace Hotel mafi girma da za a gina ga musulmi a wani gari a duniya domin musulmi kuma za ta lakumai kudade masu yawan gasket kuma za a kamala gina wannan gagaramar Hotel a shekara ta dubu biyu da goma sha uku kuma wannan wani mataki ne mai matukar muhimmanci da kuma ked a alfano mai yawa ta fuskoki daban daban .
804397