IQNA

YaHudaw sun Cinnawa Wani Masallaci A Yammacin Kogin Jodan Huta

14:21 - June 08, 2011
Lambar Labari: 2134995
Bangaren kasa da kasa : a jijifin safiyar ranar sha bakwai ga watan Khurdad na wannna shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya yahudawan sahayoniya yan share guri zauna sun kai wani mamayer kan wani masalllaci a kauyen Almagir da ke kusa da garin Ramallah a yammacin kogin jodan na Palasdinu inda don zalunci suka cinna masa wuta.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a jijifin safiyar ranar sha bakwai ga watan Khurdad na wannna shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya yahudawan sahayoniya yan share guri zauna sun kai wani mamayer kan wani masalllaci a kauyen Almagir da ke kusa da garin Ramallah a yammacin kogin jodan na Palasdinu inda don zalunci suka cinna masa wuta.Jihad Naasan daya daga cikin yan gwagwarmayar yankin ya bayyana cewa har wayewar safiyar ranar da wannan ta'addanci ya faru makobtan masallacin sun yi ta ganin hayaki na tashi sama daga tagogin gidanjensu kuma sun kai dauki ga wannan masallaci da yahudawan sahayoniya suka cinnawa wuta da kuma yadda zaluncin yahudawa ya bayyana a fili karara da kuma kokarinsu na takalar fada da neman tada zaune tsaye da cinna wutar rikicin addini da kuma rashin girmama abubuwan ibada na sauran al'ummomi da yahidawa ke yi da nunawa.


804410

captcha