Bangaren siyasa da zamantakewa: a kotu a kasar Keniya za a binciki da yin nazari kan maganar sanya hijibi ga yara yan makaranta bayan ya suka shigar da kara kan hana su yin amfani da hijabi amakarantu kuma a ranar ashirin da hudu ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne kotun za ta gudanar da wannan bincike da bahasi kan wannan lamari day a shafi sanya hijabi ga yara kanana yan makaranta a kasar ta Keniya.