IQNA

Za A Sake Bude Kofar Mu;assisar Nazarin Ilmin Musulunci A Faransa

Bangren kasa da kasa: mu'assisar nazari ilimin musulunci a kasar faransa da ked a cibiyarta a birnin Val de Marne da aka rufe tun watan Mayun day a gabata za a sake bude kofar mu'assisar nan bad a jimawa ba.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mu'assisar nazari ilimin musulunci a kasar faransa da ked a cibiyarta a birnin Val de Marne da aka rufe tun watan Mayun day a gabata za a sake bude kofar mu'assisar nan bad a jimawa ba. A cikin watan Mayun day a gabata ne haka kwacam ba zato ba zammani karkashin kafa wasu dalili maras karfi da hujja maras tushe na cewa mu'assisar ba ta yin bayani dalla-dalla kan ayyukan da ta ke gudanarwa kuma bat a kiyaye harkokin da suka shafi tsaro.

806207