Bangaren siyasa da zamantakewa: taron karawa juna sani da kuma nazarin halin da musulmin kuduncin Tailand ke ciki da kuma za a fara taron a ranar ashirin da biyar ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da bangaren nazarin musulunci a jami'ar babban birnin kasar ya shirya domin sani matsalolin da musulmin kuduncin Tailand ke fuskanta da kuma tunanin hanyoyin magance su .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; : taron karawa juna sani da kuma nazarin halin da musulmin kuduncin Tailand ke ciki da kuma za a fara taron a ranar ashirin da biyar ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da bangaren nazarin musulunci a jami'ar babban birnin kasar ya shirya domin sani matsalolin da musulmin kuduncin Tailand ke fuskanta da kuma tunanin hanyoyin magance su .
805588