IQNA

Taaziyar Karzayi Kan Rasuwar Ayatullahi Takdusi

Bangaren siyasa da zamantakewa:Hamid Karzayi shugaban kasar Afganistan ya aike da sakon ta'aziya na rasuwar ayatullahi Nur Ahmad Takadusi daya daga cikin fitattun malaman shi'a a kasar Afaganistan.


Kamfanin dillancin labaran ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Hamid Karzayi shugaban kasar Afganistan ya aike da sakon ta'aziya na rasuwar ayatullahi Nur Ahmad Takadusi daya daga cikin fitattun malaman shi'a a kasar Afaganistan.A cikin wannan sakon ta'aziya da shugaban kasar ta Afganistan ya aike kan rasuwar wannan bawon Allah ya nuna bakin cikin rashin malami day a taka rawar gani wajan yada ilimi da addinin musuluinci da kuma hadin kan al'ummar musulmi musamman a kasar afganistan.

807934