IQNA

Taron Karawa Juna Sani Kan Tattalin Arziki A Musulunci A Tailand

Bangaren siyasa da zamantakewa; a kasar Tailand ce za a gudanar da taron karawa juna sani da masanyar ilimi kan tattalin arziki a musulunci da kuma za a gudanar da wannan taro a Hotel da ta kebantu da yanayi guda hudu a kasar kuma a ranar takwas ga watan Tir mia kamawa na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar da shi.



Kamfanin dillancin labaran ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Tailand ce za a gudanar da taron karawa juna sani da masanyar ilimi kan tattalin arziki a musulunci da kuma za a gudanar da wannan taro a Hotel da ta kebantu da yanayi guda hudu a kasar kuma a ranar takwas ga watan Tir mia kamawa na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar da shi.A wajan wannan taron za a samu halartar masana da malaman tattalin arziki da manyan yan kasuwa da kuma kungiyoyin da ke kula day an kasuwa da hukumomi na kasuwanci da za su yi nazari da binciken yadda za su inganta harkokin kasuwanci a tsakanin kasashen musulmi.

805590