IQNA

Kasuwar Baje Kolin Kayan Abinci Na Halal

Bangaren siyasa da zamantakewa: a ranar ashirin da shida ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Kazan fadar mulkin kasar jamhuriyar Tataristan a karon farko za a gudanar da kasuwar baje kolin abinci da kayan cid a sha na halaliya da aka bawa wannann kasuwa taken halal ba tare da iyaka ba.


Kamfanin dillancin labaran ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar ashirin da shida ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Kazan fadar mulkin kasar jamhuriyar Tataristan a karon farko za a gudanar da kasuwar baje kolin abinci da kayan cid a sha na halaliya da aka bawa wannann kasuwa taken halal ba tare da iyaka ba.A wajan wannan kasuwar baje koli za a samu halartar mutane dari takwas da hamsin daga cikin jagorori da shugabannin addini da suka fito daga yankun hamsin da biyar na kasar kuma za a kwashe kwanaki biyu ana gudanar da wannan taro.


807012