Bangaren kasa da kasa: a taron karawa juna sani na birnin London na kasar Britaniya da kuma filin tattauawa za a yi bincike kan matsayin da halayyara imam Ali (AS) a ranar ashirin da tara ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma za a gudanar da wannan taron karawa juna sani ne a cibiyar musulunci da ke cikin birnin na London fadar mulkin kasar Britaniya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; a taron karawa juna sani na birnin London na kasar Britaniya da kuma filin tattauawa za a yi bincike kan matsayin da halayyara imam Ali (AS) a ranar ashirin da tara ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma za a gudanar da wannan taron karawa juna sani ne a cibiyar musulunci da ke cikin birnin na London fadar mulkin kasar Britaniya.Wannan taron karawa juna sani da za a yi bincike kan matsayi da darajar imam Ali (AS) da kuma halayyarasa za a fara ne da misalign karfe takwas agogon wannan birni na London inda malamai dam asana da za su tattauawa da yin bayani dalla dalla kan matsayi da dokakar wannan bawon allah kuma malaman jami'a daga Afrika da sauran sassa na duniya day an jami'a da wakilan jami''o'I ne za su halarci wannan taron.
808382