IQNA

Haramin Imam Huseini (AS) An ba Shi Sunan Lardin Huseini A Hukumce

Bangaren kasa da kasa; shugaban da ke kula da lamuran da suka shafi hakkokin lardin mai daraja na imam Huseini (AS) ya bada labarin matsayin da aka kai na hakkoki da mallakin markadin Imam Huseini (AS).



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban da ke kula da lamuran da suka shafi hakkokin lardin mai daraja na imam Huseini (AS) ya bada labarin matsayin da aka kai na hakkoki da mallakin markadin Imam Huseini (AS). Ya kara bayani dalla-dalla kan yadda hakkokin wannan hubari da maido masa hakkokinsa da gwamnatin danniya ta lokacin mulkin Saddam Huseini a Iraki ta amshe maidawa mallakinta da kuma takurawa mutanan yanki da kula hana wanzuwar walawala da jin dadin jama'a da kuma hakkoki.


809512