Bangaren al'adu da fasaha; Ihsan Khuzayi mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Garjistan a lokacin da yake bayar da kyautar farko ta gasar olumpik ta yaruka da adabin farisanci ya bayyana cewa; yaren farisanci wata gad ace da ke karfafa dangantaka adabi tsakanin Iran da Garjistan.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Ihsan Khuzayi mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Garjistan a lokacin da yake bayar da kyautar farko ta gasar olumpik ta yaruka da adabin farisanci ya bayyana cewa; yaren farisanci wata gad ace da ke karfafa dangantaka adabi tsakanin Iran da Garjistan.Har ila yau ya kara da cewa gudanar da irin wannan gasar ta adabi da yaran farisanci a tsakanin al'ummomin kasashen biyu na jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma Garjistan wani babban lamari ne da zai kara habaka dangantaka da zamantakewar gwamnatoci da al'ummomin kasashen biyu ko shakka babu.
810298