Bangaren al'adu da fasaha; yan shia'a mazauna kasar Rasha da kuma yan shi'ar yan asalin kasar da kuma sauran musulmi inda suka raya ranar da a irinta ce a ak haifi imam Ali (AS) kuma sun gudanar da shagulgula ne a ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar ta rasha.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; ; yan shia'a mazauna kasar Rasha da kuma yan shi'ar yan asalin kasar da kuma sauran musulmi inda suka raya ranar da a irinta ce a ak haifi imam Ali (AS) kuma sun gudanar da shagulgula ne a ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar ta rasha.A wajan wannan taro na raya irin wannan rana ta haifuwar imam Ali (AS) an samu halartar manyan malamai da marubuta da kuma manazarta da suka gabatar da jawabai da bayanai dangane da imami na farko day an shia'a a duniya.
810461