IQNA

Za A Gudanar Da Zama Kan Ilimi Mai Zurfi A Birnin Beirut Lebanon

17:30 - June 19, 2011
Lambar Labari: 2140734
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da wani zama kan harkokin ilimi mai zurfi abirnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon, wanda kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta ISESCO ta dauki nauyin shiraywa da agudanarwa a gobe Litinin.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakaltoo daga kamfanin dilalncin labaran lebanonfilen an bayyana cewa, za a fara gudanar da wani zama kan harkokin ilimi mai zurfi abirnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon, wanda kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta ISESCO ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa a gobe Litinin, tare da halartar wasu daga cikin manyan jami'an gwamnatin kasar da kuma wakilan kungiyar.

Rahoton ya ci gaba da cewa kasar faransa wadda ita ce kasar da ke da yawon adadin muslumi da suke a matsayi na biyu wajen yawa bayan addinin kirista a kasar, inda ake sa ran adadin nasu yake ci gaba da karuwa tare da lunlunkawa a cikin shekaru masu zuwa.

'Yan sandan kasar faransa sun kame wasu masu keta alfamar masattai a kasar, bayan da mabiya addinin muslunci na kasar suka koka kan yadda wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci suke daukar wasu sabbin matakai na tsokana a cikin lokutan nan domin fusata musulmi da nufin saka cikin rikici.

810498

captcha