IQNA

Bincike Kan Al'adu Da Zamantakewar Musulmin Rasha

16:05 - June 20, 2011
Lambar Labari: 2141339
Bangaren kasa da kasa; a ranar talatin da daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da tara hijira shamsiya a dakin gudanar da tarurruka da bincike na cibiyar al'adu ta kasar rasha cibiyar al'adu da fasaha za ta gudanar da wani taro na ilimi day a kumshi bincike da nazari kan al'adu da zamantakewar musulmi a kasar rasha .


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar talatin da daya ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da tara hijira shamsiya a dakin gudanar da tarurruka da bincike na cibiyar al'adu ta kasar rasha cibiyar al'adu da fasaha za ta gudanar da wani taro na ilimi day a kumshi bincike da nazari kan al'adu da zamantakewar musulmi a kasar rasha .Wannan bincike da nazari nada matukar muhimmanci musamman idan aka yi la'akari da halin da musulmi ke cikin a kasar ta rasha a yan shekarun nan da kuma yadda suke fuskantar takurawa da tankwalar fada daga sauran al'ummomin kasar ta Rasha wadanda ba musulmi bad a a kullum ke nuna banbanci da halin wariya kan musulmi yan kasashen waje da ke zaune a wannan kasa ta rasha .

811035

captcha