IQNA

Za A Gudanar Da Wani Baje Koli Kan Aikin Hajji Da Umra A Kasar Indonisia

17:57 - June 20, 2011
Lambar Labari: 2141458
Bangaren kas ad akasa, ana fara gudanar da wani baje koli da ya danganci harkokin aikin hajji da kuma umra, wanda za a gudanar a birnin Jakarta fadar mulkin kasar tare da halartar masa da kuma malaman addini daga sassa daban-daban na kasar.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na aliaconvex an bayyana cewa, ana fara gudanar da wani baje koli da ya danganci harkokin aikin hajji da kuma umra, wanda za a gudanar a birnin Jakarta fadar mulkin kasar tare da halartar masa da kuma malaman addini daga sassa daban-daban na kasar, da ma wasu daga cikin kasashen ketare da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa.

Wannan dai shi ne karo an shida da ake gudanar da irin wannan zaman taro da ya hada da baje kolin kayan addini da suka danganci harkokin hajji da umara, inda za a nuna su ga mahalrta taron, bayan nan kuma za a gabatar da jawabai ga dukkanin masu halar zaman taron, daga bisani kuam za a bayyana abubuwan da masu bayanai suka mayar da hankali kansu.

Ana fara gudanar da wani baje koli da ya danganci harkokin aikin hajji da kuma umra, wanda za a gudanar a birnin Jakarta fadar mulkin kasar tare da halartar masa da kuma malaman addini daga sassa daban-daban na kasar da kasashen ketare.

811131


captcha