IQNA

Gamayyar Gidajen Radiyo Na Kasashen Musulmi Sun Gudanar Da Zama

17:44 - June 21, 2011
Lambar Labari: 2142172
Bangaren kasa da kasa, gamayyar gidajen radio na kasashen musulmi sun gudanar da wani zamansu an shekara-shekara a birnin Jidda na kasar Saudiyya, inda suka tattauna muhimamn batutuwa da suka danganci ayyukan da suke gudanarwa karashen shirin wannan kungiya.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na zawya an bayyana cewa, gamayyar gidajen radio na kasashen musulmi sun gudanar da wani zamansu an shekara-shekara a birnin Jidda na kasar Saudiyya, inda suka tattauna muhimamn batutuwa da suka danganci ayyukan da suke gudanarwa karkashin shirin wannan kungiya da ta hada su baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka akwai kasashen musulmi da dama da suke bude gidajen radiyo da suke da matukar sha'awar zama mamba acikin wannan kungiya, bisa la'akari da sjirye-shiryenta nay au da kullum da ta ke gudanarwa, wanda hakan ke tabbatar da cewa kungiyar tana gunadar da ayyukanta daidai da yadda ta tsara tun bayan kafa ta a shekarun baya.
gamayyar gidajen radio na kasashen musulmi sun gudanar da wani zamansu an shekara-shekara a birnin Jidda na kasar Saudiyya, inda suka tattauna muhimamn batutuwa da suka danganci ayyukan da suke gudanarwa karashen shirin wannan kungiya.
811819

captcha