IQNA

Za A Gudanar Da Baje Kolin Littafai Na Kasa Da Kasa A Zirin Gaza A Karon Farko

14:43 - June 22, 2011
Lambar Labari: 2142755
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta yankin zirin Gaza karkashin gwamnatin hamas ta bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani baje kolin littafan addini da ilimi a yankin zirin Gaza, wanda zai samu halartar madaba’antu na kasashen ketare daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo aljazeera cewa, ma’aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta yankin zirin Gaza karkashin gwamnatin hamas ta bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani baje kolin littafan addini da ilimi a yankin zirin Gaza, wanda zai samu halartar madaba’antu na kasashen ketare daban-daban da suke da sha’awar shiga wannan baje koli.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Times of Oman an bayyana cewa, za a sanar da sakamakon gasar hardar kur’ani mai tsarki da tajwidi da aka gudanar a kasar Oman, wadda cibiyar bunkasa harkokin kur’ani ta sarki Kabus ta dauki nauyin shiryawa a birnin Maskat fadar mulkin kasar a cikin wannan wata da muke ciki rajab mai alfarma.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na da matukar muhimmanci ga matasana kasar Gambia da aka san su da mayar da hankali a kan lamurran da suka danganci addini, ya ci gaba da cewa da dama daga cikin masu bindiddigin lamurra suna ganin cewa bude wannan cibiya zai kara karfin matasa masu sha’awar karatun kur’ani.
Bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Crown na kasar Gambia, wanda cibiayar nan ta matasa musulmi ta kasar ta dauki nauyin ginawa da nufin bunkasa ayyukan kur’ani a kasar, musamman ma a tsakanin matasa, hakan na da daga cikin ayyukan wannan cibiya.
812481




captcha