Bangaren kasa da kasa, an bude wani shafin yanar gizo na kur'ani mai tsarki ma is una mushafin Madina, wanda cibiyar bugawa da raba kur'anai ta tsohon sarki Saudiyya Fahad, wanda zai taimaka wajen fitar da wasu muhimman abubuwa kan da suka danganci kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqn aya habarta cewa, a wani lbari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Riyad an bayyana cewa, an bude wani shafin yanar gizo na kur'ani mai tsarki ma is una mushafin Madina, wanda cibiyar bugawa da raba kur'anai ta tsohon sarki Saudiyya Fahad, wanda zai taimaka wajen fitar da wasu muhimman abubuwa kan da suka danganci kur'ani mai tsarki, musamman ma ta hanayar yanar gizo wato internet.
Wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an habarta cewa, kungiyar hadin kan mabiya addnin muslunci ta kasar Faransa ta sanar cewa zata fara aiwatar da wasu sabbin shirye-shirye a cikin gida na gina masallatai da cibiyoyin ilimin addini domin bunkasa harkokin Musulunci a cikin yankunan faransa da ma wasu kasashen nahiyar Afirka.
Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Bude wani shafin yanar gizo na kur'ani mai tsarki ma is una mushafin Madina, wanda cibiyar bugawa da raba kur'anai ta tsohon sarki Saudiyya Fahad, wanda zai taimaka wajen fitar da wasu muhimman abubuwa kan da suka danganci kur'ani mai tsarki, yana da matukar muhimmanci.
813221