IQNA

An Bude Shafin Kwalejin Almustafa Ta Kasa Da Kasa A Kasar Philipines

Bangaren al'adu da fasaha, an bude shafin yanar gizo na kwalejin jami'ar Al-mostafa ta kasa da kasa, a kasar Philipines, tare da halartar malamai da kuma wasu daga cikin daliban makarantun addini na kasar, inda aka karanta jawabin shugaban jami'ar a wurin a gaban mahalarta.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an bayyana cewa, an bude shafin yanar gizo na kwalejin jami'ar Al-mostafa ta kasa da kasa, a kasar Philipines, tare da halartar malamai da kuma wasu daga cikin daliban makarantun addini na kasar, inda aka karanta jawabin shugaban jami'ar a wurin a gaban mahalarta taron da aka gudanar.

Wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an habarta cewa, kungiyar hadin kan mabiya addnin muslunci ta kasar Faransa ta sanar cewa zata fara aiwatar da wasu sabbin shirye-shirye a cikin gida na gina masallatai da cibiyoyin ilimin addini domin bunkasa harkokin Musulunci a cikin yankunan faransa da ma wasu kasashen nahiyar Afirka.

Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Bude shafin yanar gizo na kwalejin jami'ar Al-mostafa ta kasa da kasa, a kasar Philipines, tare da halartar malamai da kuma wasu daga cikin daliban makarantun addini na kasar, inda aka karanta jawabin shugaban jami'ar a wurin a gaban mutane.

813244