IQNA

A Jiya Ne Aka Gudanar Da Janazar Babban Malamin Addini Makarancin Kur'ani Na Masar

20:29 - June 25, 2011
Lambar Labari: 2144164
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne bayan kammala sallar juma'a aka gudanar da janazar babban malami makarancin kur'ani mai tsarki na kasar Masar Sheikh Abulainain a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, tare da halartar dubban malamai da musulmi.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar kur'ani ta NUR an bayyana cewa, a jiya ne bayan kammala sallar juma'a aka gudanar da janazar babban malami makarancin kur'ani mai tsarki na kasar Masar Sheikh Abulainain a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, tare da halartar dubban malamai da musulmi, inda aka rufe shi a wata makabarta da ke birnin.
Wannan bawan Allah ya kasance daya daga cikin fitattun malamai da suka bayar da gagarumar gudunmaw awajen kara bunkasa harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki tsakanin al'ummar kasar Masar, da ma kasashen musulmi da na larabawa, inda ya kafa babbar makaranta da ke gudanar da ayyukanta wannan bangaren.
Rahotanni daga kasar sun habarta cewa, a jiya ne bayan kammala sallar juma'a aka gudanar da janazar babban malami makarancin kur'ani mai tsarki na kasar Masar Sheikh Abulainain a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, tare da halartar dubban malamai da musulmi da daliban makarantu.
814172

captcha