Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto dagashafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, cibiyar bayar da agaji ta mabiya addinin muslunci a kasar faransa ta samu rijista a hukumance daga gwamnati, inda za su ci gababda gudanar da ayyukansu bisa ka'ida kamar sauran cibiyoyin bayar da agaji na kasar ta Faransa baki daya.
Labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an habarta cewa, kungiyar hadin kan mabiya addnin muslunci ta kasar Faransa ta sanar cewa zata fara aiwatar da wasu sabbin shirye-shirye a cikin gida na gina masallatai da cibiyoyin ilimin addini domin bunkasa harkokin Musulunci a cikin yankunan faransa da ma wasu kasashen nahiyar Afirka.
Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimin addinin muslunci.
814118