Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiya mafi girma a kasar Holland, wadda musulmin kasar tare da amincewar gwamnati suka gina, duk kuwa da irin tsanannin gabar da wasu makiyayya da addini na kasar suka nuna kan wannan batu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na Islam Today an bayyana cewa, an bude wata cibiya mafi girma a kasar Holland, wadda musulmin kasar tare da amincewar gwamnati suka gina, duk kuwa da irin tsanannin gabar da wasu makiya da addini na kasar suka nuna kan wannan batu na gina cibiyar muslunci.
kungiyar hadin kan mabiya addnin muslunci ta kasar Faransa ta sanar cewa zata fara aiwatar da wasu sabbin shirye-shirye a cikin gida na gina masallatai da cibiyoyin ilimin addini domin bunkasa harkokin Musulunci a cikin yankunan faransa da ma wasu kasashen nahiyar Afirka.
Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
815279