Bangaren ilimi da nazari: a shirya wani taron tattauanwa da fahimtar juna da aka bawa taken sulhu dsa daidaito a mahangare musulunci kuma a ranar biyar ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka fara gudanar da wannan taron da jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami da kuma jami'ar Yunan suka shirya a garin Kog Ming .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: : a shirya wani taron tattauanwa da fahimtar juna da aka bawa taken sulhu dsa daidaito a mahangare musulunci kuma a ranar biyar ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka fara gudanar da wannan taron da jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami da kuma jami'ar Yunan suka shirya a garin Kog Ming . Gudanar da irin wannan taro yana da matukar muhimmanci a daidai wannan zamani da lokaci na kara fahimta da dongon dangantaka a tsakanin addinai da al'ummomi daban daban na duniya tare da la'akari da zamantakewa da akidun juna da kuma mutunta akida da al'adun al'ummomi a daidaiku ne ko kuma a rayuwa irin ta jama'a.
812095