Bangaren siyasa da zamantakewa: a ranar hudu da kuma biyar ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a kasar Spain ne aka gudanar da wani taro kan dangantaka da nuna kauna da kusanci a tsakanin mutanan nahiyar turai da kuma al'ummar Bahrain tare da tunanin hanyoyin da za su iya taimaka masu na kubuta da ga wannan rikici.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar hudu da kuma biyar ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a kasar Spain ne aka gudanar da wani taro kan dangantaka da nuna kauna da kusanci a tsakanin mutanan nahiyar turai da kuma al'ummar Bahrain tare da tunanin hanyoyin da za su iya taimaka masu na kubuta da ga wannan rikici. Mahalarta wannan taro sun yi nazari da kuma tunanin hanyoyin da za su bi domin taimakawa al'ummar kasar Bahrain da kuma yadda dankanta ke akwai a tsakanin mutanan nahiyar turai da kuma al'ummar bahraian.Wannan taro ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci tai ran a kasar Spain ne ya shirya tare da daukan dawainiyar gudanar da wannan taro.
815897