IQNA

Jami'ar Almustapha (SWA) Ta Bude Wani Ofishi Na Tabligi Da Ilmantarwa

Bangaren nazari da ilimi:Mukaddashin shugaban jami'ar Almustapha (SWA) al'ami mai kula da hulda ta kasa da kasa a cikin wani bayani day a gabatar kan muhimmancin koyarwa da bincike da kuma wannan bangare na tabligi ya bada labarin kafa wani ofishi na yada ilimi da kuma yada addini da zai rika aiwatar da ayyukansa karkashin wannan jami'a ta Almustapha (SWA) al'alamiya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Mukaddashin shugaban jami'ar Almustapha (SWA) al'ami mai kula da hulda ta kasa da kasa a cikin wani bayani day a gabatar kan muhimmancin koyarwa da bincike da kuma wannan bangare na tabligi ya bada labarin kafa wani ofishi na yada ilimi da kuma yada addini da zai rika aiwatar da ayyukansa karkashin wannan jami'a ta Almustapha (SWA) al'alamiya.wannan ofishi zai rika zartar da ayyukansa ne wajan yada addini da kuma kara inganta ayyukan da suka shafi yada addini da kuma fadakar da al'umma a wajan Iran da kuma talibai da malamai da masana za su himmatu a wannan bangare na yada addinin musulunci.

816247