IQNA

An Gudanar Da Wani Kan Mu'ujizar Kur'ani Mai Tsarki A Kasar Masar

18:03 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148270
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama na musamman kan matsayin mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma tarjamarsa, wanda wasu daga cikin masana da kuma malaman addini da na tafsiri suka gudanar a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, da nufin banbance lamurran biyu.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari da ya nakalo daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da wani zama na musamman kan matsayin mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma tarjamarsa, wanda wasu daga cikin masana da kuma malaman addini da na tafsiri suka gudanar a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, da nufin banbance lamurran biyu tare da yin laccoci da kuma gabatar da makaloli.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Auzbakistan wadda da ya ce daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimin addinin muslunci.

818173


captcha