Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an habarta cewa, jirhin ruwa dauke da taimako zuwa yankin zirin Gaza ya tsaya a kasar Girka, inda mahukuntan kasar tare da hadin baki da manyan kasashen turai da kuma haramtacciyar kasar Isra'ila suka hana shi wucewa, inda yanzu haka yake tsaye a gaba ruwan kasar tare da sauran jirage.
ِA wani rahoton kuma an bayyana cewa, jagororin masallatan kasar Mauritania sun fara samun horo a wani shiri na koyar da su muhimman abubuwan da ya kamata su sani na limancin masallatai a fadin kasar, bisa la'akari da yawan musulmin kasar da kuma masallatai.
Ya kara habrta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, limaman masallatan kasar Mauritania sun fara samun horo a wani shiri na koyar da su muhimman abubuwan da ya kamata su sani na limancin masallatai a fadin kasar, bisa la'akari da yawan musulmin kasar da kuma masallatai, gami da yawan masallata da suke bukatar hananuka mai sanda daga limaman masallatai.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shirin na daga cikin muhimman ayyukan da ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta saba gudanarwa a kowace shekara, musamman ma ganin cewa lokacin gudanar da ayyukan ibada na musamman wato watan Ramadan mai alfarma yana ta karatowa.
Limaman masallatan kasar Mauritania sun fara samun horo a wani shiri na koyar da su muhimman abubuwan da ya kamata su sani na limancin masallatai a fadin kasar, bisa la'akari da yawan musulmin kasar da kuma masallatai an kasar.
818386