Bangaren kasa da kasa: A yau sha biyu ga watan tir shekara ta dubu dyad a dari uku da tis'in hijira shamsiya wata tawaga ta mutane biyar makaranta kur'ani sun iso nan Tehran domin halartar gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa kuma komitin koli na kur'ani da ke karkashin hukumar kula da al'adu da dangantaka da kuma gidan talbijin na kur'ani da kuma ofishin yada al'adun jmahuriyar musulunci tai ran a Iraki ne suka taimaka wajan tabbatar halartarsu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; A yau sha biyu ga watan tir shekara ta dubu dyad a dari uku da tis'in hijira shamsiya wata tawaga ta mutane biyar makaranta kur'ani sun iso nan Tehran domin halartar gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa kuma komitin koli na kur'ani da ke karkashin hukumar kula da al'adu da dangantaka da kuma gidan talbijin na kur'ani da kuma ofishin yada al'adun jmahuriyar musulunci tai ran a Iraki ne suka taimaka wajan tabbatar halartarsu.Wannan wata ta samu isowa karkashin yarjejeniyar da aka cimma a tsakanin mahukumta da masu kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma takwarorinsu na kasar Iraki.
Wata tawaga ta mutane biyar makaranta kur'ani sun iso nan Tehran domin halartar gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa kuma komitin koli na kur'ani da ke karkashin hukumar kula da al'adu da dangantaka da kuma gidan talbijin na kur'ani da kuma ofishin yada al'adun jmahuriyar musulunci tai ran a Iraki ne suka taimaka wajan tabbatar halartarsu.Wannan wata ta samu isowa karkashin yarjejeniyar da aka cimma a tsakanin mahukumta da masu kula da harkokin kur'ani
819159