IQNA

Tilawar Karatun Kur'ani Tare Da halartar Makranta Na Kasa da Kasa Na Masar

21:21 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148274
Bangaren harkokin kur'ani:Karatu da tilawatul Kur'ani da zaman tilawa a tsakanin manyan makaranta kur'ani da harda irin su Abdullafatah Daruti,makaranci na kasa da kasa na Masar da cibiyar Kur'ani da kuma mambobin kungiyar Basij ta jami'a.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; Karatu da tilawatul Kur'ani da zaman tilawa a tsakanin manyan makaranta kur'ani da harda irin su Abdullafatah Daruti,makaranci na kasa da kasa na Masar da cibiyar Kur'ani da kuma mambobin kungiyar Basij ta jami'a.Wannan wani zama ne mai amfani da kuma yake cike da hikima da kuma yake da matukar alfano a tsakanin musulmi da kuma ke nuni hadin kai da kuma fahimtar juna a tsakanin musulmi a ciki da wajan kasashen musulmi.

Tilawatul Kur'ani da zaman tilawa a tsakanin manyan makaranta kur'ani da harda irin su Abdullafatah Daruti,makaranci na kasa da kasa na Masar da cibiyar Kur'ani da kuma mambobin kungiyar Basij ta jami'a.Wannan wani zama ne mai amfani da kuma yake cike da hikima da kuma yake da matukar alfano a tsakanin musulmi da kuma ke nuni hadin kai da kuma fahimtar juna a tsakanin musulmi
819129

captcha