Bangaren kasa da kasa, wakilan kasashe hamsin ne gami da na kasashe da suke da musulmi marassa rinjaye suka sanar cewa a shirye suke halarci gasar karatun kur’ani da kuma harda ta kasa da kasa da za agudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na jaridar Al-ittihad an bayyana cewa, wakilan kasashe hamsin ne gami da na kasashe da suke da musulmi marassa rinjaye suka sanar cewa a shirye suke halarci gasar karatun kur’ani da kuma harda ta kasa da kasa da za agudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa kamar yadda mai kula da shirya wannan gasa ya fada.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa na daga cikin irinta da aka saba gudanarwa akowace shekara tare da halartar makaranta da mahardaa daga sassa daban-daban na duniya, musamman ma daga kasashen musulmi da na larabawa, da kuma sauran kasashen duniya wadanda musulmi su ne marassa rinjaye.
Wakilan kasashe hamsin ne gami da na kasashe da suke da musulmi marassa rinjaye suka sanar cewa a shirye suke halarci gasar karatun kur’ani da kuma harda ta kasa da kasa da za agudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa wanda ke tabbatar da cewa harkar karatu da hardar kur’ani mai tsarki na samun gagarumin ci gaba a cikin kasashen musulmi.
818959