IQNA

An Gudanar Da Wani Kan Mu'ujizar Kur'ani Mai Tsarki A Kasar Masar

18:02 - July 05, 2011
Lambar Labari: 2149446
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama na musamman kan matsayin mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma tarjamarsa, wanda wasu daga cikin masana da kuma malaman addini da na tafsiri suka gudanar a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, da nufin banbance lamurran biyu.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari da ya nakalo daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da wani zama na musamman kan matsayin mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma tarjamarsa, wanda wasu daga cikin masana da kuma malaman addini da na tafsiri suka gudanar a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, da nufin banbance lamurran biyu tare da yin laccoci d akuma gabatar da makaloli.

Awani labari da ya nakalo daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da wani zama na musamman kan matsayin mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma tarjamarsa, wanda wasu daga cikin masana da kuma malaman addini da na tafsiri suka gudanar a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, da nufin banbance lamurran biyu tare da yin laccoci d akuma gabatar da makaloli daban-daban.

Gudanar da wani zama na musamman kan matsayin mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma tarjamarsa, wanda wasu daga cikin masana da kuma malaman addini da na tafsiri suka gudanar a birnin Alkahira fadar mulkin kasar, da nufin banbance lamurran biyu na da matukar muhimamnci ga dukkanin bangarorin.

819710




captcha