IQNA

Mabiya Addinan Kiristanci Da Musulunci Sun Gana Da Aytaollah Sistani

14:07 - July 05, 2011
Lambar Labari: 2149447
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinan muslunci da kiristanci daga sassa daban-daban n akasar Iraki sun gana da babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Aytollah Uzma Sayyid ali Sistani a gidansa da ke birnin Najaf Ashraf.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an habarta cewa, mabiya addinan muslunci da kiristanci daga sassa daban-daban n akasar Iraki sun gana da babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Aytollah Uzma Sayyid ali Sistani a gidansa da ke birnin Najaf Ashraf da ke kudancin kasar ta Iraki.

Bayanin ya ci gaba da cewa sun tattauna muhimman batutuwa da suka dangancin matsayin dukkanin bangarori na addinai, da kuma yadda za asamar da hanyoyin zaman lafiya da fahimtar juna a tsaknainsu baki daya, a matsayi na duniya da kuma na kasashe, da kuma tsaknain su kansu mabiya addinan.

Mabiya addinan muslunci da kiristanci daga sassa daban-daban n akasar Iraki sun gana da babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Aytollah Uzma Sayyid ali Sistani a gidansa da ke birnin Najaf Ashraf da ke kudancin kasar.

819784
captcha