IQNA

Yawaitar Bangarorin Da Ake Gudanar Da Gasar Kur'ani A Iran Ya Kayatar Matuka

19:15 - July 05, 2011
Lambar Labari: 2149592
Bangaren kasa da kasa, samun yawaitar bangarorin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa jamhuriyar muslunci ta Iran, na daga cikin abin da gasar ta kebanta da shi, inda akan bayar da dama domin musharaka adukkanin bangarori na gasar ga dukkanin wakilan kasashe.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, daya daga cikin malaman jami'ar Azhar da ke halartar gasar kur'ani ta Iran Sayyid Ali Abdulmajid ya bayyana cewa, samun yawaitar bangarorin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa jamhuriyar muslunci ta Iran, na daga cikin abin da gasar ta kebanta da shi, inda akan bayar da dama domin musharaka adukkanin bangarori na gasar ga dukkanin wakilan kasashe da suke halaratr wannan gasa.

Ya bayyana cewa, daya daga cikin malaman jami'ar Azhar da ke halartar gasar kur'ani ta Iran Sayyid Ali Abdulmajid ya bayyana cewa, samun yawaitar bangarorin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa jamhuriyar muslunci ta Iran, na daga cikin abin da gasar ta kebanta da shi, inda akan bayar da dama domin musharaka adukkanin bangarori na gasar ga dukkanin wakilan kasashen musulmi da na larabawa.

Yawaitar bangarorin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa jamhuriyar muslunci ta Iran, na daga cikin abin da gasar ta kebanta da shi, inda akan bayar da dama domin musharaka adukkanin bangarori na gasar ga dukkanin wakilai.

819574
captcha