Bangaren kasa da kasa, wakilin kasar Afirka ta kudu a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya ya sheda cewa, boren da al'ummomin larabawa suka fara yi wa shugabanninsu 'yan kama karya da fir'aunanci, wata lama ce kan fara samun tasirin kur'anin mai tsarkia cikin zukatansu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, wakilin kasar Afirka ta kudu a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya ya sheda cewa, boren da al'ummomin larabawa suka fara yi wa shugabanninsu 'yan kama karya da fir'aunanci, wata lama ce kan fara samun tasirin kur'anin mai tsarkia cikin zukatansu da ke nuni da samun gagarumin sauyi.
Sayyid Ali Abdulmajid ya bayyana cewa, samun yawaitar bangarorin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa jamhuriyar muslunci ta Iran, na daga cikin abin da gasar ta kebanta da shi, inda akan bayar da dama domin musharaka adukkanin bangarori na gasar ga dukkanin wakilan kasashe da suke halaratr wannan gasa.
Wakilin kasar Afirka ta kudu a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya ya sheda cewa, boren da al'ummomin larabawa suka fara yi wa shugabanninsu 'yan kama karya da fir'aunanci, wata alama ce kan fara samun tasirin kur'anin mai tsarki a tsaknain musulmi.
819541