IQNA

Taron Karawa juna Sani Dangane Da Imam Husein (AS) Da Tsaro A Duniya

Bangaren ilimi da tunani: Kungiyar Imamia Educational ta shirya taron karawa juna sani dangane da Imam Huseini (AS0 da kuma tsaro a duniya a birnin Lakhunu na kasar Indiya da kuma aka fara gudanar da taron a jiya talata goma sha hudu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da misalign karfe goma sha biyu agogon kasar inda aka samu halartar masana da masu bincike a kasar ta indiya da manema labarai da suka halarci wannan taron.

Kamfanin dill Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Kungiyar Imamia Educational ta shirya taron karawa juna sani dangane da Imam Huseini (AS0 da kuma tsaro a duniya a birnin Lakhunu na kasar Indiya da kuma aka fara gudanar da taron a jiya talata goma sha hudu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da misalign karfe goma sha biyu agogon kasar inda aka samu halartar masana da masu bincike a kasar ta indiya da manema labarai da suka halarci wannan taron.Mahalarta wannan taro sun yi bayani da bincike kan rau=yuwar Imam Huseini (AS) da kuma kwawawan dabi'unsa da kuma yadda ya rayuwa da jagorancinsa .sai kuma bangare na biyu na wannan taron karawa juna sani day a kumshi tsaro da tabarbarewar tsaron da duniyarmu a yau ke fuskanta da lamarin da ya jawo haka da kuma hanyoyin magance wannan matsala.


820181