Bangaren siyasa: jagoran juyin juya halin musulunci na iran a lokacin day a ke ganawa da wadanda suka halarci gasar karatun Kur'ani mai girma ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas ya bayyana cewa; rashin kulawa kan hadin kai da kur'ani ya hada musulmin duniya na daga cikin dalilin rashin hadin kan musulmi alhali musulmin duniya sun hadu kan alkur'ani mai girma da fadar Allah madaukakin sarki kawai sani nre na fahimta da shi ma kan sa wani ci gaba ne na ilimi.
Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; jagoran juyin juya halin musulunci na iran a lokacin day a ke ganawa da wadanda suka halarci gasar karatun Kur'ani mai girma ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas ya bayyana cewa; rashin kulawa kan hadin kai da kur'ani ya hada musulmin duniya na daga cikin dalilin rashin hadin kan musulmi alhali musulmin duniya sun hadu kan alkur'ani mai girma da fadar Allah madaukakin sarki kawai sani nre na fahimta da shi ma kan sa wani ci gaba ne na ilimi. A wani bangare ya tabo batutuwa da dama da hanyoyin da musulmi za su iya amfani da su wajan samara da hadin kai da ci gaba da yin riko da kur'ani da kuma yadda za su tunkari manyan kasashe maabuta danniya da babakere a duniya da sun e ummul abaisar rarrabuwar kawukan musulmi a duniya da bada misali da kasar Iran da ke yin tsayin daga wajan fuskantar azzalumai a duniya a yau.
820615