IQNA

Jami'ar Azhar Za Ta Nuna Samfurin Kundin Tsarin Mulki Na Musulunci A Masar

11:42 - July 07, 2011
Lambar Labari: 2150384
Bangaren kasa da kasa, jami'ar Azhar ta kasar Masar za ta nuna wani sabon samfuri na kundin tsarin mulkin kasar, wanda gwamnati mai zuwa za ta duba ta gani idan akwai bukar yin aiki da shi ko kuma wani bangarensa a cikin harkokin mulki a kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na lahaonline an bayyana cewa, jami'ar Azhar ta kasar Masar za ta nuna wani sabon samfuri na kundin tsarin mulkin kasar, wanda gwamnati mai zuwa za ta duba ta gani idan akwai bukar yin aiki da shi ko kuma wani bangarensa a cikin harkokin mulki a kasar da kuma siyasa ga baki daya.

Bayanin ya ci gaba da cewa za a nuna wannan samfurin kundin tsarin mulki ne a wani zaman taro da zai gudana, wanda babban kwamitin harkokin shaei'a na jami'ar ya shirya gudanarwa a birnin Alkhira fadar mulkin kasar ta msar, inda malamai dam asana za su halraci zaman taron, kuma za su bayyana ra'ayoyinsu da mahangarsu ta ilimi dagane da abin da ya kunsa.

Ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga wannan shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, , jami'ar Azhar ta kasar Masar za ta nuna wani sabon samfuri na kundin tsarin mulkin kasar, wanda gwamnati mai zuwa za ta duba ta gani idan akwai bukar yin aiki da shi ko kuma wani bangarensa a cikin harkokin mulki a kasar ta Masar.

Wani labarin kuma yana cewa, gwamnatocin kasashen Iran da Iraki sun kudiri aniyar fadada dangantaka a dukkanin bangarori fiye da dukkanin lokutan da suka gabata, tare da manta abubuwan da suka faru a tsakaninsu a shekarun baya.

821252

captcha