IQNA

Gudanar Da Gasar Kur'ani Mai Tsarki Na Tabbatar Da Karfin Musulmi Da Hadin Kai

8:46 - July 09, 2011
Lambar Labari: 2150859
Bangaren kasa da kasa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, daya daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya a karo na ashirin da takwas a birnin Tehran daga kasar Saudiyya ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu, wadanda musulmi suke haduwa domin gudanar da su.

A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na tashar talabijin ta kanann yara ta aljazira cewa, za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na karashe na gasar karatun kur'ani mai tsarki na tashar Aljazeera, wadda za agudanar a birnin Doha fadar mulkin kasar Qatar, tare da halartar wakilan makarantun kur'ani mai tsarki na kasar baki daya, gami da kuma masana da malaman makarantu.

Daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya a karo na ashirin da takwas a birnin Tehran daga kasar Saudiyya ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu, wadanda musulmi suke haduwa.

821892

captcha