Bangaren kasa da kasa, gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta samu karbuwa fiye da dukkanin lokutan da suka gabata a kasar Iran, idan aka yi la'akari da yadda ake ta kara samun karuwar amsu shiga cibiyoyin kur'ani a kasar, da hakan ya hada kanan yara daga cikinsu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, wani daga cikin alkalan gasar karatun kur'ani mai tsarki daga kasar Iraki ya bayyana cewa, gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta samu karbuwa fiye da dukkanin lokutan da suka gabata a kasar Iran, idan aka yi la'akari da yadda ake ta kara samun karuwar amsu shiga cibiyoyin kur'ani a kasar, da hakan ya hada kanan yara daga cikinsu, wanda a cewarsa hakan gagarumin ci gaba ne.
Daya daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya a karo na ashirin da takwas a birnin Tehran daga kasar Saudiyya ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu, wadanda musulmi suke haduwa domin gudanar da su a wurare masu alfarma.
Ya kara da cewa gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta samu karbuwa fiye da dukkanin lokutan da suka gabata a kasar Iran, idan aka yi la'akari da yadda ake ta kara samun karuwar amsu shiga cibiyoyin kur'ani a kasar, da hakan ya hada kanan yara daga cikinsu, wanda a cewarsa hakan gagarumin ci gaba ne aka samu cikin al'ummar musulmi.
821878